Hausa Musics
MUSIC : Farfesan waka -Laifi Tudu
Farfesan waka yayi sabuwa waka mai taken Laifi Tudu wanda yayi wannan waka ne akan zabe wanda akwai kalamai sosai a ciki.
Farfesan waka yayi wakar ne akan Laifi Tudu wanda yake adda wannan al’ummarmu ta Nigeria.
Suleiman farfesan yayiwa shuwagabannin yan siyasa wankin babban bargo fes a cikin wannan waka sai ku sauka domin sauraren ta.