Hausa Musics

MUSIC : Isah Ayagi – Ba Rago A so

Advertisment

MUSIC : Isah Ayagi - Ba Rago AsoAlbishirinku Ma’abota sauraren wakokin Isah Ayagi a yau mun zo muku wakarsa mai suna ‘Ba Rago Aso’ tana daga cikin sabon album dinsa mai taken “Rakumi Da Akala”.
Isah Ayagi ya fitar da kundin album dinsa a wannan shekara 2021 wanda wannan wakar “Ba Rago Aso” Na daya daga cikin wakokin Rakumi da Akala Ep.
Wakar ‘Ba Rago Aso’ Itama tayi dadi sosai a cikin wannnan album da ya fitar kamar yadda ya alkawalanwa mutane sosai.
Sai kuyi amfani da alamar download mp3 da ke kasa wajen saukar da wannan waka.

DOWNLOAD MP3

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Advertisment
Back to top button