Addini
Bidiyo : Malamin Marar Tsoro Bn Al- Qasim Yayi Raddi zuwa Ga Arewa24 Tv
Advertisment
Wannan wani sabon bidiyo ne da matashin malamin nan Bn Al- Qasim asadul islam akan tarbiyar iyaye da su kula akan wadanan gidan talabishin.
Wanda cikin wannan bidiyo zakuji yadda yayyi bayyani sosai akan wannan gidan tv, Allah yasa mu dace amen.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment