Addini

Yanzu Sheikh Nuru Khalid Yayi Martani Akan abinda ya faru a Sokoto

Malam nura khalid yayi magana akan wata daliba daga makarantar kwalejin ilimi ta Shehu shagari da ke Sokoto tayi jifa’i akan fiyayyen hallita Annabi Muhammad S.a.w wand sanadiyar haka anka kashe Kuma anka kona ta.

Malam nura Khalid ya kawo maganar fatawar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam Rahimahullah hukuncin wanda ya zagi manzon Allah s.a.w inda malam yace.

Dole ne hukuma ta kashe shi, dole ne kotun Muslunci ta zauna ta kashe wanda yayi wannan aika aika koda ya tuba tubansa bazai amfanesa ba dole a kashe shi.”

Malam nuru Khalid yace abinda yasa ya dawo da maganar Sheikh Ja’afar Mahmud Adam shine saboda abu ukku.

Na farko hukuma , doka da shari’ah inda malam yace shin wannan shine abu na farko a kasar nan.

Ga cikakken bayyani ni nan a cikin faifan bidiyo.

Malam yace duk wanda ya zagi manzon Allah Sallallahu alaihi Wasallama yayi babban mummunan jafa’i kuma ina nan kan bakata hukuma ce zata dauki nauyin hukunta shi ba jama’ar gari ba.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button