Addini
Bidiyo : Yaren Soyayya “Five Languages of Love” – Malama Juwairiyya Usman
A cikin wannan bidiyo zakuji yadda malama Juwairiyya usman suleiman tayi bayyanin yare biyar na soyayya wanda ake kira da turanci “Five languages of love”.
Wannan wani sirri ne da yana da kyau maaurata su rike suyi amfani da shi domin taimakawa junansu wajen zamantakewar aure.
Malama Juwairiyya usman Suleiman fitaciyar malamar addinin musulunci ce daga arewacin Nigeria da take nasiha akan zamantakewar aure sosai fiye da sauran karatutunta.
Ga bidiyon nan sai a natsu a saurari wannan bayyani