ALBUM: Abdul D One – Nabeela Complete Album Mp3 Ep
Abdul D One. Ya Saki Album Dinsa Na Farko Tun Bayan Lokaci Mai Tsayi, Kuma Wannan Ita Ce Album Da Abdul D One Din Ya Saki A Wannan Shekarar Da Muke Ciki Na 2021. Mawakin Ya Saki Album Dinsa Ne Guda Biyu Wato NABEELA Da SHALELE Album.
Mawakin Yayi Kokari Sosai Wajen Rairawa Tare Da Sakin Wannan Album Din Nashi, Anan Muma Munyi Kokarin Kawo Muku Album Din Nashi Mai Suna NABEELA. Inda Wannan Kundin Album Din Ya Kunshi Wakoki Guda Goma Sha Biyar (15 Tracks) Da zaku iya saukarwa a wayoyinku ko saurare kai tsaye.
Tracklist:
1-: Goma Ta Wuya DOWNLOAD
2-: Rai Bakon Duniya DOWNLOAD
3-: Daga Dinner DOWNLOAD
4-: Bayanai DOWNLOAD
5-: Ina Sonki. DOWNLOAD
6-: Makota DOWNLOAD
7-: Kewa DOWNLOAD
8-: Dogon Nazari DOWNLOAD
9-: Littafi. DOWNLOAD
10-: Masoyin GasKe DOWNLOAD
11-: Boyayyen Sirri
DOWNLOAD
12-: Girma DOWNLOAD
13-: Ta Toshe DOWNLOAD
14-: Game Gidan Biki DOWNLOAD
15-: Kairat DOWNLOAD
Wadannan Sune Wakokin Da Suke Cikin Wannan Album Din Mai Suna NABEELA Wanda Zaku Iya sauraren Wakokin Cikin Shafin Namu Daga Audiomack Din Mawakin.
Tuni Dai Album Din Su Bayyana A Kasuwa, Inda Kuma Zaku Iya Samun Naku Wakokin A Kasuwa,.
Saurare Su Anan.