Hausa Musics

MUSIC:  Kawu Dan Sarki – Cika ciki

Advertisment

A yau munzo muku da sabuwa waka matashi mawaki Kawu dan sarki da sabuwa wakarsa mai suna “cika ciki”

Kawu dan sarki mai wakar ingalo yayi fice sosai a kasar hausa harda kudanci ma

Kawu dan sarki ya fitar da sabuwa waka ne mai suna. “Cika ciki”.

Zaku iya amfani da link da ke kasa domin saukar da wakar a wayoyinku na android.

DOWNLOAD MP3

Related Articles
Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Check Also
Close
Back to top button