Hausa Musics
Abdul D One – Goma Ta wuya
Advertisment
wannan waka dai mai taken Goma Ta wuya an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Nabeela Album 2021 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Domin saukar da wannan waka mai taken Goma ta wuya sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.