Kannywood

Tabarakallah Jaruman Kannywood Mata Masu Kama Da Iyayensu

Advertisment

Jaruman Kannywood Mata Masu Kama Da IyayensuMashaAllah, Yau Mun Kawo Muku Jerin Jaruman KannyWood Mata, Wanda Suke Matukar Kama Da Iyayensu Mata,
Jaruman Dai Suna Da Yawa. Amma Mun Kawo Muku Guda Goma Sha Shida.
Hausawa kance kyawon ɗa ya gaji ubansa to suma da wadannan jarumai mata masu haskakawa a masana’antar kannywood suna taka rawar gani sosai wanda duk wanda ya kalli hotunan zai fahimci cewa tabbas sunyi kama da iyayensu…
Sai ku godewa Allah ku a kyautatawa iyaye kuma muna rokon Allah ya aurar da ku a gidan mazajenku amen.
Ga Sunan cikin faifan bidiyo ku kalla.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button