Hausa Musics
MUSIC :Abdul D One – Girma
Advertisment
Ina ma’abota sauraren wakokin soyayya na mawaki Abdul D One To ga wata sabuwa mai taken Girma wadda ya saki Album dinsa a wannan shekarar ta 2021.
wannan waka dai mai taken Girma an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Nabeela Album 2021 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Domin saukar da wannan waka mai taken Girma sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.