Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Matata
Matashin mawakin soyayyar nan mai tasowa wato Abdul D One ya saki sabuwar wakarshi mai suna “Matata”.
Saurari wannan waka mai suna “Matata” daga kasa ko kuma ka danna Download mp3 domin sauke ta a cikin wayarka.