Hausa Musics
MUSIC : Abdul D One – Rai Bakon Duniya
Advertisment
wannan waka dai mai taken Rai Bakon Duniya an fidda ta ne daga cikin sabon album din mawakin wato Abdul D One mai taken Nabeela Album 2021 Zaku iya samun cikakken album din a wannan shafin namu mai farin jini, albarka.
Domin saukar da wannan waka mai taken Rai Bakon Duniya sai ku danna alamar download mp3 dake kasa.
aslm alaikum maigida abdul d one brk da warhaka sunana abbas axahirin gaskiya ni masoyinkane, kuma ina nishaduwa da wakokin kah sosai, kuma ina neman wata alfarma awajan ka inasan kadaukan inzam yaronka