Kannywood
Na shiga harkar fim duk da ana zagin masu yin ta – Hannatu Bashir


Advertisment
Hannatu Bashir, wacce aka fi sanida Hanan, jaruma ce a fina-finan Hausa.
Amma ba a fitowa a fim kawai ta tsaya ba, ita ma tana shiryawa.
A wannan hirar ta bidiyo da Aminiya, ta ce tana sane da cewa ana yi wa ’yan fim lakabin ’yan iska, amma ta zabi shiga harkar.


Ga bidiyon nan kasa ku saurara kuji yadda firar ta kasance da jaruma hannatu bashir da aminiya.
View this post on Instagram




