Wata Sabuwa! Falalu Dorayi Yayiwa Afakallahu Raddi Akan Tace Bidiyo A Youtube
A yau dai daraktan shirya fina finai falalu dorayi ya fito yayiwa Afakallahu raddi akan wai yanzu sai anyi regista kafin a sanya bidiyon da ya shafi Kannywood a youtube shine yayi masa Martani a shafinsa na youtube.
“Hukumar Tace YouTube
Allah aiki ka daukowa kanka
@ismail_naabba_afakallah
Kaga fa jahohin da ke Nigeria
Dan Allah mikar mutum ta daina wuce tsayin hannunsa.
1 Kano State
2 Adamawa State
3 Akwa Ibom State
4 Anambra State
5 Bauchi State
6 Bayelsa State
7 Benue State
8 Borno State
9 Cross River State
10 Delta State
11 Ebonyi State
12 Edo State
13 Ekiti State
14 Enugu State
15 Gombe State
16 Imo State
17 Jigawa State
18 Kaduna State
19 Abia State
20 Katsina State
21 Kebbi State
22 Kogi State
23 Kwara State
24 Lagos State
25 Nasarawa State
26 Niger State
27 Ogun State
28 Ondo State
29 Osun State
30 Oyo State
31 Plateau State
32 Rivers State
33 Sokoto State
34 Taraba State
35 Yobe State
36 Zamfara State
Ku kuma #kannywood Sai da muka zauna da ku akan a tafi KUTU cikin mas’laha, a nemi interpretation na dokar da ta kafa hukumar da ayyukan ta. Domin a sami daidaito.
Jiki magayi.”