Kannywood

Wasu Daga Cikin Jaruman Kannywood Mata Da ‘Ya’yansu

Advertisment

Wasu daga cikin jaruman kannywood da sunkayi aure Su Ka Taɓa Aure Su Ka Haihu Tare Da Ƴaƴan Su.
Wasu suna gidan mazajensu wasu kuma suna a auren ya mutu wanda muna fatan duk wanda tayi tana gidan mijinta Allah ya basu zama lafiya, wadanda sunka fito Allah ya basu wasu nagari, wadanda basu tabayi ba kuma Allah ya basu.
Ga bidiyon matan nan tare da ‘ya’yansu a cikin faifan bidiyo da ke kasa.

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button