Kannywood
Bidiyo : Shin Da Gaske Maryam Yahaya Ta Bijirewa Ali Nuhu ?
Advertisment
A cikin wannan bidiyo na wani matshi da yayi kan wanda ya sha fiya fiya akan maryam yahya abu bai kawo abin a zo agani ba.
Wanda cikin wannan bidiyo na wani matshi yana furta cewa harda ali nuhu ya kirata a waya amma batayi dauki wayarsa ba a abinda yake fadi kenan.
Ga dai bidiyon nan ku saurara da shafin Youtube channel arewablog na daura ku kalla.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com