Kannywood

Hadiza Gabon Ta sanya anka Auwal Isah West Akan Zaginta Da yayi mata

Hadiza Gabon Ta sanya anka Auwal Isah West Akan Zaginta Da yayi mataKamar yadda tashar yourtube mai suna tsakar gida ta bayyana cewa a yammancin jiya wani shafin instagram mai suna mufeeda rasheed ta bayyana cewa jaruma Hadiza Gabon ta an kama auwal isah west kan hatsaniyar da ke tsakaninsu da yayi mata zagin dibar albarka.
Kamar yadda wasun ku sanka sani munka muku labarin yadda ita jarumar tayi rubuce rubuce a shafin nata na instagram kan jaruman masana’antar kannywood da cewa kaudi da shishigi ne ya kai su yin hoto da jarumin big brother ko muce bbnaija whitemoney kan shi wallafa hotunansu a shafinsa na Instagram ba.
Amma mutane sun dauki wannan abu da tayi sam bai dace ba kuma bai kamata ba duba da irin jigajigan da ke cikin hotunan akwai irinsu ali nuhu, adam a zango,baba karami, Ibrahim mindawari da dai sauransu.
Shine ita kuma jaruman kannywood sunkayi mata raddi wanda wasu sun kama suna wasu kuma sun boye suna.
Ga cikakken bayyani nan da munka dauko daga tashar yourtube channel.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published.

Back to top button