Kannywood
Innalillahi : Mawaki Abubakar Sani Yayi Gobara (Hotuna)
Advertisment
An sami rahoton dake cewa gobara ta ta shi a gidan shahararren mawakin Hausar nan Abubakar Sani,wanda ake wa lakabi da Dan Hausa, a daren jiya.
Ba a dai sami rahoton asarar rai ko jikkata ba yayin tashin gobarar.
Majiyarmu ta samu OakTVHausa wanda sunka nuna cewa har iya zuwa yanzu dai babu bayyanin da sunka nuna abinda yayi asara muna masa addu’a Allah ya tsare gaba ya mayar masa da mafificin alkhairi.
Ku kasance da mu zamu kawo muku sauran bayyani.