Kannywood
Sautin Murya : Ta Bakin Umma Shehu Aminiyar Fadila Akan Rasuwarta Da kuma Da Wasu Dabiyun Margayiya
Advertisment
Wannan wata hira ce da ankayi da jaruma Umma shehu wanda ake kira da “zulu” a cikin shirin gidan badamasi wanda tayi bayyanin irin yadda sunka zauna da margayiya fadila Muhammad.
Wanda shine munka kawo muku a cikin Wannan alamar faifan bidiyon.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment