Kannywood
VIDEO : Kalli Bidiyon Adamu Zango Ya Bayyana Dalilin da yasa ya Fita A Kannywood –KURKUKU BA ABIN TSORO BANE A WURINA!
Advertisment
Wannann Bidiyo ne da adam a zango yayi kusan minti biyar yake bada dalili na irin yadda ake nuna masa yan ubanci a masana’antar kannywood.
Wanda kowane irin mawaki da dan wasa ba’a nunawa haka ba sai shi akan wai dole sai yaje yayi clearance a ma’aikatar tace finafinan akan zaiyi wasar sallah a jahar Kano.
Shi yasa yayi cancel duk wasu wasa kusan biyar da zaiyi a cikin garin kano.
Danna kan wannan hoto domin jin bayyani daga bakinsa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com