Labarai

YANZU-YANZU | NCC ta bada umarnin rufe layukan da ba a yi musu rijista da NIN ba

Advertisment

Hukumar NCC mai kula da kamfanonin Sadarwa ta ƙasa ta umarci kamfanonin sadarwa Mtn, Airtel,9mobile da Glo ,da su rufe duk wani layi da aka yi wa rijista ba tare da lambar shaidar ɗan ƙasa ba wato ‘NIN’.
Majiyarmu ta samu wannan sanarwa daga hadimin Shugaban kasa ta yanar gizo.

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button