Uncategorized
Dr Mansur Sokoto Yayi Magana Akan Auren Ba’amurikiya Da Auren Matashin Yaro
Advertisment
Wanda inda ya wallafa a shafinsa na sada zumunta facebook kenan inda yake cewa.
“Ya kamata gwamnati ta fara sa ido da binciken manufar zuwan tsoffin turawa don aure samari mabukata a Najeriya.”
Wanda tabbas yana da kyau gwamnatin nigeria ta yi anfani da wannan shawara wajen sanin dalilin yin haka kada daga baya a samu matsala.