Kannywood

Adam A Zango Yayiwa Tsohuwar matarsa Maryam Ab Yola Kalamai Masu Daukar Hankali A “Birthday” Dinta

Jaruma adam a zango yayiwa tsohuwar matarsa maryam ab yola wanda ta haskaka a fim din sa mai suna “Nas” wanda daga baya ya aure ta .
Amma kuma jim kadan sunka rabu amma ita kauna har yanzu akwaita wanda yayi kalamai masu daukar hankali wanda sun baiwa kowa mamaki sosai.
Kadan daga cikin kalaman da jarumin yace akan tsohuwar matarsa inda yayi jinjina sosai akan irin yadda suke tare har yanzu ,wanda ya nuna cewa bashi da kalamai da zai iya nuna ma duniya irin yadda yake ji da ita har yanzu wanda dai zamu wallafa muku kalaman nasa wanda tabbas zaku fahimci zancen.
Tabbas har yanzu adam a zango yana kaunar maryam ab yola da gaske.


 

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

One Comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button