Uncategorized
Bidiyo Da Hotuna Kalli yanda aka kayata wajan Bikin Diyar shugaban kasa, Hanan Buhari da Angonta Turad
Advertisment
Wannan Bidiyon yanda aka kayata wajan Shagalin Bikin diyar shugaban kasa, Hanan Buhari ne da Angonta Turad Sha’aban da Bluevelvetmarqueen suka yi.
Abin ya kayatar sosai.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com