Uncategorized
[MUSIC] Farfesan waka – Bawan Tunani
Advertisment
![Bawan Tunani MUSIC] Farfesan waka - Bawan Tunani](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/03/farfesan_waka-20220308-0001.jpg?resize=780%2C780&ssl=1)
![Bawan Tunani MUSIC] Farfesan waka - Bawan Tunani](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/03/farfesan_waka-20220308-0001.jpg?resize=780%2C780&ssl=1)
Suleman Farfesan waka ya fitar da sabuwa waka mai suna ‘Bawan Tunani.
Farfesan waka yana kira ga matasan Nigeria da su jajirce wajen neman takansu domin sune goben nigeria.
A cikin wannan sabon album mai suna zamantakewa wakokin akwai nishadantarwa tunanarwa da fadakarwa duk a cikinsu.
Kuyi amfani da alamar download mp3 dake kasa domin sauke wakar a wayoyinku.
Advertisment