Kannywood
Kalli Zafaffan Hotunan Nafisa Abdullahi “Sumayya Labarina” Yar Kwalisa
Advertisment
Jaruma Nafisa Abdullahi wata ake kira da Nafisa sai wata rana amma yanzu labarina na amshe ta dawo sumayya wanda yanzu wannan film yake cikin tashe sosai a wajen masu kallo.
Wanda ta saki Zafaffan Hotunan ta a yau a shafin ta na Instagram Wanda ta samu martani da like Sosai a akan wadannan hotuna.
Ga hotunan nan kasa.


















