Kannywood

Bidiyo: Wai Zulum shi kadai ne Gwamna a Arewa ? Rashida Mai Sa’a Tayi Martani mai zafi Zuwa Ga Shugaban kasa

Daman dai duk irin wannan abu ya faru rashida abdullahi Mai Sa’a tana daya daga cikin jaruman matan Kannywood da suke tofa albarkacin bakinsu idan irin wannan abu ya faru a Nigeria musamman arewancin nigeria.
Wanda zaku ji irin yadda tayi kira da martani wanda tayi hakan ne cikin fushi.
Ga bidiyon nan kasa.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button