Labarai
Sautin Murya : Gaskiyar Yadda Anka Kashe Manoma 110 A Jahar Borno
A cikin wannan sautin murya wanda babban gidan jaridar bbchausa sunkayi zanta da wani bayan Allah yadda yayi bayani tiryan tiryan akan kashin gila da ankayiwa takalawa manoma shinkafa a jahar barno.
Wanda wannan abu babu yadda za’a ce sai Allah ya sawake ya isarmu da isarsa da musulmin duniya baki daya.
Muna rokon Allah duk wani mai hannu da kashe kashen da ke faruwa akan don wani bukatarsa ta duniya kar Allah ya bashi ita.
Ga sautin Murya hirar kenan a cikin alamar faifan bidiyo sai ku saurara.
https://youtu.be/J09jRybh8xI