Ko me yayi Zafi Ficewar Hadiza Gabon Daga Kotu Shari’arta da wand ta canyewa kudi
Hadiza ta Fusata ta Fice daga Kotu akan Shariar Wanda ta Cinyewa Kudi
kamar dai yadda aka sani a watannin da suka gabata ne aka maka jaruma Hadiza Gabon a gaban kotu akan zargin ta cinyewa wani mutum makudan kudade kan cewa zata aure shi amma ta saba.
Hakan yasa mutum yakaita kotu kan wannan batu amma kuma ana cikin Shariar sai jarumar tayi fushi ta fice daga kotun.
Wasu na ganin wannan rainin wayo da raina kotu da alkali na Ficewar jarumar da daga zaman kotu dumin kuwa dole ne ka bari har kaji abinda alkalin zai fadi inda shari’ar ra nufata ba wai haka kawai tayi gaban kanta ba.
Amma an samu zantawa da mutanen da sunka shiga wannan Shari’a shedun gani da ido da sauran mahalarta inda zaku ji cikakken bayyani daga bakunansu.
Ku Karan ta cikakken rahoton nan
https://youtu.be/cIzcIbsN9rM