Kannywood
Bidiyo :Wata Sabuwa ! Ban Zagi Baba ba Wannan Gaskiya Ce Martani Mai zafi Da Rashida Mai Sa’a Tayiwa Buhari Akan Zulum
Advertisment
Wannan kuma wane irin Abubuwa ne wanda sun tabarbare haka a Nigeria yanzu gwamna daya mai kishin al’ummarsa amma anaso aga bayyansa wannan wane irin bala’i ne.
Shiyasa wannan jaruma ta fito tayi irin wannan magana Mai zafi wanda zaku kalla Ku ji daga bakinta.
Ga Bidiyon nan kasa.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Advertisment