Labarai

Sautin Murya : Endsars! yan Nigeria su cire kabilancin Yare Da siyasa Domin Daidaita tafiyar kasar nan ~ Attahiru Bafarawa

Sautin Murya : Endsars! yan Nigeria su cire kabilanci Yare Da siyasa Domin Daidai ta tafiyar kasa ~ Attahiru Bafarawa
EndSars: Jigo a jam`iyyar PDP Alhaji Attahiru Bafarawa, ya ce akwai buƙatar ƴan Najeriya su manta da bambance-bambancen da ke tsakaninsu domin daidaita tafiyar ƙasar.
Wannan wata hira ce da ankayi da Attahiru Bafarawa yayi da bbchausa domin rikicin da ake yi a halin yanzu wanda bafarawa ya tofa albarkacin bakinsu sa.
Ga sautin Murya nan ku saurara.Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button