Labarai

Bidiyo : Ashe Ke Jahila Ce Bamu Sani Ba: Wannan Martanin Kazaure Ya Tayarwa Da Aisha Yusuf Hankali

Advertisment

Wannan shine martanin da hwanarabul Yayiwa aisha Yusuf wanda take cewa mutanen arewa suma su fito suyi zanga zanga.
Da yadda take ta zagin shuwagabanni rura wutar tashin hankali wanda wannan martanin kazaure yayi matuƙa amfani da kalamai masu tsauri ga wannan matar.
Ga bidiyon nan kasa.
 
https://youtu.be/kgxKuNdEz6g

Advertisment








Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button