Labarai

Tun ranar da Sarkin Zazzau ya rasu, ba na iya bacci sai na sha magani – El Rufai

Gwamnan jihar Kaduna, Malam Nasir El Rufai, ya bayyana cewa tun ranar Lahadi da aka sanar masa da rasuwar Sarkin Zazzau, bai sake bacci ba sai ya sha magani saboda baƙin ciki.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wurin taron addu’ar uku na Marigayi Mai martaba Sarkin Zazzau, Dakta Shehu Idris wanda ya rasu a ranar Lahadi.

Jaridar Bbchausa na ruwaito,Manyan mutane da dama sun halarci addu’ar uku da aka yi a yau irin su Tsohon Shugaban Najeriya Olusegun Obasanjo da Gwamnan Jigawa Abubakar Badaru, da Gwamnan Ekiti Kayode Fayemi da na Filato Simon Lalong

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button