Addini
Bidiyo] malam Ina saduwa da kanwata Uwa Daya Uba Daya Har Mun Haifi Yara 2 Da ita?~Sheikh Asadus sunnah
Innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un, innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un, innalillahi wa’innah alaiihi Raju’un.
Wannan irin abu da me yayi kama haka wannan wane irin bala’i ne haka yake faruwa a cikin al’umma ta wanda dole ne Allah ya jarabemu da abubuwa marar dadi wlh.
Wanda yakai har sun haifi yara biyu a tsakaninsu wanda zakuji bayyani daga malam kuma malam ya amsa tambayar.
Allah ya tsare da mugun gani da mugun ji.
Ga bidiyon nan kasa.