Labarai
[Bidiyo] Kaji Dan Baiwa : kalli Jawabin Godiya Daga Bakin Sabon Sarkin Zazzau
Advertisment
A jiya ne Mai girma gwamnan kaduna nasiru El-rufai ya naɗa sabon sarkin Zazzau bayan mutuwar mai martaba shehu idris kuna mako ukku kenan.
Sai gashi jiya dai anyi sabon sarkin a garin zaria da ke jahar kaduna wanda muke masa fatan Allah ya taya shi riko amen.
Ga bidiyon nan kasa.
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





