Kannywood
[Bidiyo] Sabuwa wata :Bazan Mutu Ba sai Na Adam A Zango ~ Sakon Tsohuwa zuwa Zango
Wata sabuwa inji yan chacha wanda anka wayi gari da cewa adama a zango bashi da lafiya shine itama kam ba’a cewa komai domin tsufantama ae rashin lafiya ne.
Ta bayanawa mutane cewa har gida ake zuwa ana zolayarta ina adam a zango din yazo ne.
Wanda zaku ji kareshin labarin daga bakin wannan tsohuwa masoyiyar adam a zango.
Ga bidiyon nan kasa.