Addini
Bidiyo: Zazzafan martanin dr abdallah gado kaya da kazafin da ankayiwa Pantami
Sheikh Abdallah Usman gadon kaya shima yayi martani ga makiya kan yadda suke jingina Sheikh Dr Ali isah Pantami mininstan sanarwa na nageriya martani kan cewa wai dan ta’addda ne.
Zakuji irin yadda malam daman ba tsoro a zuciyarsa sai ku kalla a cikin faifan bidiyo