Addini
Bidiyo : Malam Yayi Khuduba Me Mugun Tsoratarwa Akan Abinda ke Faruwa A Yau


Advertisment
Allah mun tuba ,Allah ka yafe mana abinda muke aikatawa akan irin wannan bala’i da ke haddatarmu wanda a yanzu abubuwan sunyi muni sosai.
Wanda tabbas abinda malam yake fadi wallahi sune sunka sanya muna duk wani bala’i da muke ciki a halin yanzu.
Akwai karantawa sosai a cikin wannan huduba ku saurara sosai.
https://youtu.be/2loQZF6AWK8


![[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:] - Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2022/04/FB_IMG_1649081565215.jpg?resize=390%2C220&ssl=1)
