Advertisment
Babban malamin Addinin Islama, Sheikh Sani Yahya Jingir ya bayyana a wasu hotuna inda aka gana yana aikin gona.Wannan yasa da yawa suka jinjina masa.
Koda a baya, an ga hotuna yayin da yake kaiwa gonarsa ziyara.