Addini

Bidiyo : Kalli Bidiyo Sheikh Abdallah G/kaya Yayiwa Mai Martaba Sanusi Martani Mai Zafi Kan sace Yara

Wannan wani bidiyo ne da shafin Hausaloaded ya samu muku daga channel mai suna Arewarmu Tv Wanda yayiwa mai martaba sarkin kano.
Kan sace yara da sarki yace da shine gwamnati da sai ya kama uwayen yaran da anka sace.
Shine wannan shehin Malami baiji tsoro ba yayi Martani mai zafi.
Ga bidiyon nan kasa

Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button