Addini

Audio : Matsayar Musulunci Akan Maulidi ~ Dr Muhd Sani Umar R/lemo

Matsayar Musulunci Akan Maulidi
Dr Muhammad Sani Umar R/Lemo

Download Mp3 /Audio Asalin Maulid/mauladi A musulunci 

Program da Dr. Sani Rijiyar lemo ya Gabatar aAkan Mauludi a Freedom Radio dake KanoAudio mp3,-Wannan shine program wanda Ash-Sheik Dr.Muhammad Sani Umar Rijiyar Lemo yagabatar a Gidan Radio na Freedom dakeKano,-Dake Lokacin Sunnah bata Gama Karfi aKano ba, Bayan da Dr.Yayi ruwan dalilaiyayi kaca-kaca da wannan bidi’a daga Litattafan Yan dariku, kawai sai wata Jahilata bugo waya tana kai jahili ne Mauludin nanAllah ne ya fara yiwa Annabi kai………….-

Bayan da ta gama Abin ku da Yan tasha kawai yan Dariku suka kaiwa wannan kafaryada labarai hari wai suna cewa an zagiAnnabi (s.a.w) In da suka kone musuTransmitter,-

To yanzu Kano ake wannan a shekarunbaya, Abin Tambaya ko yaya Abin yake ayanzu??

-Yanzu akwai wata bidi’a da bamu baje ta aRadio ba??”Ja’al Haqq”-Kar na cikaku da surutu domin sauraronwannan shiri shiga wannan rubutun na kasa:-

DOWNLOAD MP3







Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button