Labarai
Bidiyo: Ku ajiye maganar Buhari yana aiki ko baya aiki, Wannan zanga-zanga Arewa ce ake son lalatawa ~ Jigon APC, Adamu Garba
Advertisment
Jigo a jam’iyyar APC, Adams Garba wanda kuma tsohon dan takarar shugaban kasa ne a jam’iyyar yayi kira ga ‘yan Arewa cewa su ajiye maganar cewa Buhari yana aiki ko baya aiki su hada kai.
Yace zanga-zangar da ake ana son ganin bayan gwamnatin shugaban kasar ce kuma Arewace ake mawa so ake a lalata Arewa.
A wani jawabi da yayi ta shafinsa na sada zumunta yace Arewa ta yi hadin kannan da aka santa dashi ta baiwa ‘yan kudu kunya, a ajiyd maganar kabilanci indai kai dan Arewane ka zo a hada kai a yaki wannan matsala.
Garba ya bayyana cewa dalili kenan ma da yasa ya shiga kotu akan maganar.
Ga bidiyon nan kasa.
— Adamu Garba II (@adamugarba) October 21, 2020
![[Bidiyo] Ni na haɗa auren G-Fresh da Alpha Charles – Jaruma Babiana](https://i0.wp.com/hausaloaded.com/wp-content/uploads/2024/12/Picsart_24-12-25_12-05-31-313-scaled.jpg?resize=220%2C150&ssl=1)





