Addini

Bidiyo : Buhari Yakasa Bayada Kishin Kasa Gidanshi Kawai ya Gyara – Bello Yabo

A cikin wani karatun malam sheikh bello yabo yayi cikin karatunsa yace kowa ya tashi da rokon Allah da su dukufa wajen addua Allah yayi mana saukin wannan bala’i.
Yace babu mai iya gyara sai Allah wanda kuma shine mai mamalakin komai.

Bello Yabo Da Buhari

Sheikh bello yabo ya kara da cewa almasihun na yan Nigeria da muku tunani idan yace 2015 zata gyaru ya kasa gidansa kawai ya gyara.
Ga cikakken bayyani nan ku saurara.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button