Addini

Bidiyo : Malam Bello yabo Sokoto Yace nine maganin Abduljabbar idin Iya Shege Yake ji

A cikin wannan bidiyo zaku ji inda malam Bello yabo Sokoto yace nine maganin Abduljabar idan iskanci yake ji.
Idan kuma karatu yake ji zanyi maganinsa ta kowace hanya samu haka nine na chanchanta nayi zama da Abduljabar kowa ya koma gida yayi kallo.
Ga faifan bidiyo nan kasa sai ku kalla kuji sauran bayyani ni.
https://youtu.be/KzwhAgxItxw

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button