Addini
MASHA ALLAH: Dan Afrika Ya Lashe Gasar Kur’ani Da Aka Gudanar A Amurka Ya Samu Kyaututtuka Da Dama
Advertisment
A yau shafin Hausaloaded ya samu wani labari mai dadin ji daga shin Datti assalafy ga duk musulmin duniya inda wannan alaramma ya samu nasara wajen gasar alkur’ani mai girma.
Dan Amurka wanda yake dan asalin kasar Somalia ya lashe gasar Alƙur’ani mai girma a arewacin kasar Amurka, ya samu kyautar sabuwar mota kirar 2020, kujerar Umrah da kudi har dalar Amurka dubu goma kimanin naira milyan 4,700,000.
Yaa Allah Ka Qur’ani ya zama mai hujja a garemu ba hujja a kan mu ba. Amin.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com