Labarai
YANZU-YANZU: An Mikawa Gwamna Elrufai Sunan Mutane Da Za A Zabi Sabon Sarkin Zazzau A Cikinsu
Advertisment
Gwamnan jihar Kaduna Malam Nasir El-Rufa’i a halin yanzu yana ganawar sirri da masu zaban sarki na Masarautar Zazzau bayan sun gabatar masa da sunayen mutane uku.
Sunayen mutane ukun sun hada da Mannir Jafaru ( Yariman Zazzau), Alhaji Bashir Aminu (Iyan Zazzau) da Aminu Shehu idriss (Turakin Zazzau).
Majiyarmu ta ruwaito cewa akwai yiwuwar ba za a tashi zaman ba tare da an naɗa Sarkin Zazzau ba.
Advertisment
Wa kuke yi wa fatan nasara?
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com