Uncategorized

Bidiyo : Alhamdulillahi Na zamu Mijin Naeema Junaidu Bindawa ~ Bashir Ahmad

A yau dai an kawo karshen turuzancin hadimin mai taimawaka shugaban kasa a fanin kafaffen sada zumunta bashir Ahmed kenan.

Inda yanzu ya wallafa a shafinsa na twitter  yana mai  cewa yanzu kam shikenan na zama auri naeemah junaidu bindawa,wanda anyi daurin auren a jahar Katsina.A madadin ceo Hausaloaded da mabiyansa na taya Bashir Ahmad da naeemah murna wannan rana Allah ya bada zama lafiya ya bada zuri’a dayyiba amen.

Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button