Labarai
Yanzu Yanzu: Ganduje ya zamo shugaban Jam’iyyar Apc na kasa
Advertisment
A yau din nan ne a sakatariyar jam’iyar Apc da ke abuja anyi zaben shugaban jam’iyyar Apc bayan murbaus din senator Adamu Abdullahi.
Yanzu nan an zabi tsohon gwamnan Jihar kano Dr.Abdullahi umar Ganduje a matsayin sabon shugaban jam’iyyar Apc na kasa a yayinda anka zabi tsohon mai magana da yawun majalisar dattijai Ajibola basiru a matsayin sakataren jam’iyar apc na kasa.
Majiyarmu ta samu wannan sanarwa daga shafin gandujiyya online da shafinsu na Instagram.
https://www.instagram.com/p/Cve7xmuIeD3/?igshid=NTc4MTIwNjQ2YQ==
Advertisment