Labarai

Buhari Zai Yi Jawabi Ga ‘Yan Najeriya Ranar Juma’a

Advertisment
Shugaban Najeriya Muhammadu Buhari zai yi jawabi a gobe Juma’a wadda ita ce ranar dimokradiyya a ƙasar
A wata sanarwa da sakataren watsa labarai na shugaban Femi Adesina ya fitar, shugaban zai yi jawabin ne ta kafar talabijin ta ƙasar wato NTA da kuma kafar rediyo ta ƙasar FRCN.
Shugaban zai gabatar da jawabin ne da misalin karfe 7:00 na safe.
Wannan ne karo na biyu da za a yi bikin ranar dimokradiyya a ranar 12 ga watan Yuni.
A baya dai ana bikin ranar dimokradiyya ne a ranar 29 ga watan Mayu.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com

Advertisment






Mr HausaLoaded

Abubakar Rabiu Editor-in-cheif

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button