Kannywood
Kalli Hotunan Jana’izar Mahaifin Ali Nuhu, Wato Mista Nuhu Emmanuel Poloma
Advertisment
A yau ne jaridar rariya ta wallafa yadda ankayi jana’izar Mahaifin Ali nuhu wanda sun kayi a bisa al’adar su da kuma addinsu
Wanda Hausaloaded ta samu wadanda domin ganiwa idonku.
Mun Dauko Daga Shafin Hausaloaded.com
Allah yajikan shi.